freestyle lyrics by sadboy

da intro ma na fara

tsalle kamar fara

kana mini kallon gara

ina maka kallon dan asara

niggah na fah an fara

ga beat ma na jera kisan gilla zanfara da kadan aka fara ga yaron yayi zarrah kuma shi kadai babu tsaraFB_IMG_1519682750489

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

kisa

yaushe ali nuhu zai daina rawa????

News Sport Weather

Radio

Ka’ idojin Amfani

Dangane da BBC

Manufar tsare sirri Cookies

Accessibility Help

Parental Guidance

Tuntubi BBC

Tallata haja a shafinmu

Zabin tallace – tallace

Rariyoyin Likau na Shiga

Kewaye a shafin BBC

Binciko

Hausa navigation

Sassa

Na’urarku na da matsalar sauraren

sauti

Yaushe Ali Nuhu zai daina rawa da

waka a fim?

5 Yuli 2017

Wannan shafukan na waje ne kuma

za su bude ne a wani shafin daban

Aika

Fitaccen mai shirya fina-finan Hausa

Ali Nuhu Mohammed yace zai daina

rawa da waka a fina-finan Hausa

idan lokaci ya yi.

Jarumin mai kuma shirya fina-finan

na Hausa ya ce yana yin rawar da

waka ne kawai idan akwai bukatar

haka a cikin fim.

Ya ce a yanzu ya rage yawan rawa

da yake yi a fina-finan idan aka

kwatanta da baya.

Ali Nuhu ya ce a matsayinsa na

jarumi, yanayi ne ya ke sa shi yin

rawa a cikin fim din Hausa.

‘Abinda ya sa ba za a sake faya-

fayen fim din Mansoor yanzu ba’

An daidaita tsakanin Ali Nuhu

da Adam Zango

Ya kara da cewa zai daina rawa da

waka idan lokacin da ya kamata ya

daina ya yi, to sai dai bai bayyana

ko wane lokaci ne zai daina rawar

ba.

A kwanan nan ne dai Ali Nuhu ya

fara nuna wani fim mai suna

Mansoor a gidajen Kallo, fim din da

ake ga ya kawo sauyi a harkar fina-

finan Hausa.

Labarai masu alaka

An kai mutum goma asibiti domin ceto rayuwarsu

Mun samu labarin cewa ankai wasu mutane asibiti su goma domin ceto rayuwarsu ayayin da sukaci wani nama Wanda ake tunanin naman ya gurbata kuma dukansu yan daki daya ne a cikinsu harda wani abokinmu mai suna aminu kurege tare da iyayensa da kannansa.kuma abin ya faru a garin funtua dake a jihar katsina….

Allah ya basu lafiya amin